Babban jami’in hukumar yaki da fasakwauri ta kasa Kwastam mai kula da shiyya ta biyu wato zone B Albashir Hamisu ne ya bayyana hakan a wata...
Muhawarar ta barke ne a zaman majalisar na larabar nan 17 ga watan Maris. Lokacin da Sanata Eyinnaya Abaribe ya gabatar da kudurin dokar kafa hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci dalibai ‘yan kwalejin share fagen shiga jami’a da ke Tudunwada da su koma daukan darasi a kwalejin share fagen shiga jami’a...
Shugaban aikin rigakafi na Hukumar lafiya ta Duniya WHO a Afirka, ya ce dakatar da amfani da rigakafin korona na Astrazeneca da kasashen Turai da dama...
Kungiyar tsoffin daliban Kwalejin garin Keffi da ke Jihar Nassarawa ta yi kira ga al’umma musamman masu hannu da shuni da su rinka tunawa da daurarrun...
Gwamnatin jihar kano tace za ta daga darajar kananan Asibitocin da suke masarautun jihar 5 zuwa asibitin kwararru a kowanne yankin domin samar da kyakkyawar kulawa...
‘Yan bindiga sun bude wuta kan jerin gwanon motocin mai martaba sarkin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna Alhaji Zubairu Jubril Mai Gwari II Rahotanni...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ta gano cewa ‘yan ta’adda suna amfani da haramtattun kudade da suke samu wajen hakar ma’adinai ba bisa...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bukaci masu harkar hada-hadar kudi a Najeriya musamman masu bankuna da...
Shugaban kungiyar kananan hukumomin Najeriya ALGON, Kolade Alabi, ya sake nanata bukatar samar da ‘yan sandan jihohi. Shugaban yayi wannan kira ne lokacin da ya jagoranci...