Dan wasan Najeriya da ke taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Genk, Paul Onuachu, ya nuna amincewarsa da matakin Gernot Rohr na ajiye shi a...
. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce babu wata tattaunawar sulhu da ‘yan ta’adda da kuma ‘yan bindiga ba. Mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro Manjo...
Fitaccen malamin addinin Islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmad Gumi ya soki wadanda ke kiraye-kirayen cewa a kama shi sakamakon ganawa da ya ke yi...
Gwamnatin Jihar Niger ta sanar da rufe makarantun sakandaren Jihar na tsawon makonni biyu, domin baiwa jami’an tsaro damar nazartar halin da ake ciki na kalubalen...
Karon farko cikin shekaru 16 za ayi wasan daf da na kusa da na karshe a gasar zakarun kungiyoyin nahiyar turai (Champions League) babu Lionel...
Jami’ar tarayya da ke Dutsen jihar Jigawa ta shirya tsaf don koyar da fannin harkokin shari’a da Injiniya kari kan wadanda ta ke da su. Jami’ar...
A daren jiya Laraba ne jihar Katsina ta karbi kashin farko na rigakafin cutar COVID-19. Allurar rigakafin wadda ta haura sama da dubu dari da hamsin,...
Kudirin dokar da zata tilastawa kowacce jiha ta ware kujera daya ga mata a matsayin ‘yar majalisar dattijai, za ta samu karatu na biyu nan ba...
Daya daga cikin ‘ya’yan shugaban kasa Muhammadu Buhari wato Zahra Buhari ta musanta zargin cewa tana da hannu cikin wata almundahanar kudi naira biliyan 51, har...
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC) Abdurrasheed Bawa, ya ce, hukumar ta bankado wata badakala a harkar tallafin man fetur da...