Maimartaba Sarkin Rano Ambasada Kabiru Muhammad Inuwa ya yi kira ga masu hannu da shuni da masu riƙe da muƙamai da su riƙa taimaka wa al’umma...
Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta bayyana cewa mutane dubu sittin da hudu da dari bakwai da sha biyar a jihar Neja ne za...
Hukumar kare hadurra ta kasa, FRSC ta tabbatar da rasuwar mutane 13 a wasu hadurra guda biyu da suka faru jiya Alhamis kan titin Oloru-Bode Sa’adu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar ‘yan sanda ta majalisun dokokin tarayyar kasar nan suka sahale mata a kwanakin baya ta shekarar dubu...
Gwamnatin tarayya ta nemi afuwar ‘yan Najeriya game da wani rahoto da ta fitar a jiya da ke cewa, kowane dan kasar nan da ke da...
Yayin da dama daga makarantun kasar nan za su bude a ranar litinin na makon gobe, gwamnatin tarayya ta kara fitar da wasu sabbin ka’idoji da...
Hukumar kula da tatalin arziki ta kasa ta ce jihohi sha biyar a kasar nan za su samu tallafin ilimi daga wata kungiyar tallafawa ilimi mai...
Gwamnatin tarayya ta bukaci dukkannin masu asusun ajiya na bankuna ko cibiyoyin kudi a kasar nan da su gaggauta zuwa su sabunta rajistar asusun nasu. Hakan...
Kotun majistiri dake zamanta a titin Court road karkashin jagorancin mai shari’a Auwalu Yusuf Suleiman ta fara sauraran kara da aka shigar gabanta ana tuhumar wasu...
Wasu da ake zargin ‘yan tada kayar baya ne sun kashe wani baturen ‘yan sanda dake garin Madi cikin karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto. Har...