Matsalar rufe makarantu da aka yi ciki har da masu zaman kansu a Kano ya tilastawa wani shugaban makaranta mai zaman kanta shekaru hamsin da biyar...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC Ibrahim Magu, ya ce, hukumar EFCC ta bai wa hukumomin gwamnati dama fadar shugaban kasa...
Wata kotun shara’ar musulunci dake zama a karamar hukumar Tudun Wada a jihar Sokoto ta bada umarnin kama kwamandan rundunar Hizbah Dakta Adamu Bello Kasarawa da...
A kokarinta na tabbatar da samun nasarar yakar cutar Corona majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da soke dukkan bukukuwan Sallah da aka saba yi na...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da bukukuwan sallah da za a gudanar a lokutan babbar sallah da ke gabatowa a kwanakin nan a wani mataki na...
Gwamnan jihar Ekiti Dr. Kayode Fayemi ya sanar da cewa ya kamu da cutar corona. Hakan na cikin wata sanarwar ce da gwamnan ya wallafa a...
Masu garkuwa da mutane sun saki Juwairiyya Murtala ‘yar ‘dan majalisar dokokin Kano mai wakiltar karamar hukumar Danbatta Murtala Musa Kore da aka sace. Jaridar intanet...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa masu sayar da dabbobi a bakin titunan jihar wa’adin awanni 24 kan su tashi daga wuraren da suke sana’ar. Hakan...
Cibiyar dakile bazuwar cutuka ta kasa NCDC ta sanar da samun karin mutum 576 dauke da cutar Covid-19 a ranar Talata, a jihohi 21 na kasar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar damke wasu gungun ‘yan fashi, dake bin mutane har gida da makamai suna kwace musu kudi da kuma...