Gwamnatin Kano ta kara ranar Litinin a cikin ranakun sararawa a fadin jihar. Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa...
Hukumar kula da tsangayun Islamiyya ta Jihar Kano ta ce, za ta dauki alarammomi sittin domin ci gaba da koyar da almajiran da aka dawo mata...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da bibiyar masana’antun dake jihar Kano don tabbatar da sun bi shawarwari da dokokin da masana kiwon lafiya...
AN KULLE WASU SASSA A BIRNIN BEIJING SABODA CORONAVIRUS Hukumomi a Beijing na kasar China sun sanya dokar kulle a wasu sassa na birnin bayan da...
Sabbin alkaluman da aka samu na masu dauke da cutar Covid-19 a Afirka ya nuna cewa kowacce kasa ta samu guzurin cutar a nahiyar, da ke...
Wata kungiya da ke rajin kare hakkin marasa galihu mai suna ‘Muryar Talaka’, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari, da ya tashi tsaye don magance matsalar...
Kwalejin horas da kananan hafsoshin soji da ke Kaduna wato NDA ta musanta cewa ta bude shafi da ta ke sayar da form na shiga makarantar...
Gwamnatin tarayya za ta kashe naira biliyan goma sha uku don sayan maganin Kwari da za ayi feshi da shi a daminar bana. Ministan gona Muhammed...
Gwamnatin jihar Kano ta ce sai an bullo da wasu matakan da ta gamsu da su kafin a bude makarantu a fadin jihar. Kwamishinan yada labarai...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Jami’u Zam-Zam karkashin cibiyar addinin musulunci ta Jama’atul Wa’azu Wal Irshad dake unguwar Hotoro cikin birnin Kano, ya ja hankalin al’umma...