Tun bayan bullar cutar Covid-19 a Kano akan samu wasu ranaku da ba a samu kari na wadanda aka gano suna dauke da cutar ba. Ko...
Gwamnatin jihar Bauchi ta janye dokar kulle da zaman a gida da ta sanya a wasu yankunan jihar da aka samu bullar cutar Corona. Cikin wata...
A irin wannan ranaku da ake sararawa daga dokar kulle da zaman gida da gwamnatin jihar Kaduna ta sanya, domin dakile yaduwar cutar Coronavirus, ‘yan kasuwa...
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata samar da kotun tafi da gidanka domin hukunta masu take dokar kulle da zaman gida da gwamnatin ta sanya a wasu...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da ayi sallar idi a jihar amma banda mata da kana nan yara da kuma tsofaffi, yayin da suma mazaje majiya...
Gidauniyar Mukyautata Rayuwa, dake nan Kano, ta sha alwashin ci gaba da tallafawa mutanan da basu dashi musamman iyayan da aka mutu aka bar musu marayu...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa tace daga gobe Talata zata fara nuna halin babu sani ba sabo kan duk wanda ya yi wa dokar zaman...
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta karbi tallafin kayan abinci tirela 93 daga gamayyar kungiyar ‘yan kasuwa ta kasa, domin rabawa talakawa mabukata yayin dokar zaman gida...
Gwamnatin jihar Kano ta sahale a gudanar da sallar idi bisa wasu sharuda kamar yadda mai taimakawa gwamnan Kano kan yada labarai Salihu Tanko Yakasai ya...
Gwamnatin jihar Kano ta amince a cigaba da sallar juma’a a Kano, amma za’a cigaba da bin dokar lockdown a ranar ta juma’a. Gwamnan Kano abdullahi...