Rundunar ‘yan sandan Sarauniya ta jihar Kano, ta ce, za ta ba da cikakken horo ga sababbin ‘yan sandan na sa kai da aka fi sani...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila ta tabbatar da daukar dan wasa Bruno Fernandez daga kungiyar kwallon kafa ta Sporting Lisbon dake Kasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila ta tabbatar da daukar dan wasa Bruno Fernandez daga kungiyar kwallon kafa ta Sporting Lisbon dake Kasar...
Uba da da zasu futo tare a karon farko a tarihi wato jarumi Jakie Sharoff da Tiger Sharoff a cikin sabon film din Baaghi kashi na...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin jagorancin shugabanta Baffa Babba Dan’agundi, ta samu nasarar kame wasu manyan kata-katan guda 28 na...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara mayar da hankali kan bunkasa sana’ar Kanikanci ta hanyar tura matasa wurare daban-daban don daukar horo kan gyaran motoci...
Hadaddiyar kungiyar Kanikawa ta kasa mai suna (GATAN) ta bukaci ‘ya’yanta da su kasance masu gaskiya da rikon amana a yayin gudanar da sana’arsu wanda hakan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince kananan hukumomin jihar arba’in da hudu da su ciyo bashin Naira Biliyan Goma Sha Biyar domin da shirin ba da...
Kwamishiniyar ma’aikatar al’amuran mata da walwalar jama’a Dr. Zahra’u Muhammad Umar ta ce, ma’aikarata za ta sanya kafar wando daya tsala da wata Baturiyar kasar Nethtland...