Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano da hadin gwiwar hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mata guda 5 a matsayin masu ba shi shawara a zangon mulkinsa na biyu. Bayanin nadin na...
Wannan dama karin wasu labaran duka acikin shirin tare da Nasir Salisu Zango. Danna alamar sautin dake kasa domin sauraron cikakken shirin. Download Now Ayi sauraro...
Mabiya addinin Kirista a jihar Kano sun gudanar da shagulgulan bikin kirsimeti na bana cikin kwanciyar hankali da lumana. A duk ranar 26 ga watan Disamba...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta ce bata kama fitaccen mai farautar barayinnan Alhaji Ali Kwara ba, kamar yadda ake yadawa. Sai dai rundunar ta...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin rubanya aiyyukan ci gaba da zasu bunkasa jihar ta fannin Ilimi, tattalin arziki, noma, kasuwanci, da lafiya domin ganin jihar...
Kungiyar tsoffin daliban kwalejojin kimiyya ta jihar Kano KASSOSA ta gudanar da babban taronta na shekara a jihar Jigawa, sabanin jihar Kano, Kamar yadda aka saba...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce daga ranar daya ga watan Janairu na sabuwar shekara mai kamawa za’a daina cakuduwa tsakanin maza da mata...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta bayyana cewa za ta tara wa gwamnatin jihar Kano Naira miliyan dubu shida a shekara...
Ita dai wannan budurwar mahaifiyar ta ce ta kai karar ta ofishin kare hakkin dan Adam, inda ta bayyana cewa yarta tana satar mata kudade da...