Yanzu haka tuni komai ya gama kankama ana jiran isowar shugaban kasa Muhammadu Buhari domin bikin yaye ‘yan sanda a jami’ar ‘yan sanda ta kasa da...
Maimartaba Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero ya sauke hakiman garin Bichi da Dawakin Tofa da Danbatta da Minjibir da kuma Tsanyawa. Idan zaku iya tunawa...
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Aliyu Tsamiya, ta ce tana da samaruka wadanda suke sonta sama da biliyan daya. Aisha Tsamiya wadda jaruma...
Babban daraktan cibiyar bibiya da tsage gaskiya da yaki da cinhanci da rashawa ta Africa Kwamared Akibu Hamisu ya ce bashin da ake bin Najeriya a...
Sarkin Alkalman Kano Alhaji Iliyasu Labaran Daneji ya bayyana gidan Redio Freedom a matsayin daya tilo a Arewacin Najeriya dake koyar da kowane fanni daya shafi...
A yau jumu’a ne direbobin baburan adai-daita sahu na jihar Kano suka kudiri aniyar tafiya yajin aiki da kuma zanga-zanga, sakamakon harajin kudi har naira dubu...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano gargadi al’umma, musamman bata gari da suke fakewa da lokacin taron jama’a domin aikata laifukan sara suka, da sauransu. Cikin...
Kungiyar ma’aikatan wutar lantarki ta kasa NUEE, ta janye yajin aikin sai baba ta gani da ta fara a jiya Laraba da nufin janyo hankalin gwamnatin...
Fadar shugaban kasa ta gargadi kasashen Amurka da Burtaniya da kuma tarayyar turai da su guji tsoma baki cikin lamuran da ya shafi kasar nan,musamman zargin...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano, ta ce za ta yi bikin yaye dalibai dubu biyu da dari biyar da goma sha hudu a...