Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ya umarnin a bada takardar tuhuma ga shugaban asibitin sha katafi da ke Rimingado Malam Habibu Muhammad...
Kungiyar dalibai ta jami’ar Bayero ta Kano ta bukaci jami’ar kan ta binciki inda kashi 50 na kudaden da jami’ar ke cajar dalibai a matsayin kudin...
Majalisar dinkin duniya ta ware duk ranar tara ga watan Disambar kowacce shekara a matsayin ranar yaki da cin hanci da rashawa ta Duniya. Yayin da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi na biyu matsayin shugaban majalisar sarakuna ta jihar Kano. Cikin wata sanarwa...
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Habu Ahmed Sani ya kai ziyarar ta’aziyya gidansu matashinnan marigayi Mus’ab Sammani da wani dan sanda ya harbe a...
Kwamishinan ayyuka da gidaje na jihar Kano, Injiniya Mu’azu Magaji ya bayyana cewa hakkin gudanar da managartan ayyuka da za su ciyar da kasar nan gaba...
Mai mairtaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu ya jagoranci bude sabon masallacin juma’a na sabuwar jami’ar Bayero dake Kano. Da yake gabatar da hudubar...
Sarkin Askar jihar Kano Ahaji Dakta na Bango ya kalubalanci likitoci akan su daina sukar salon yi wa maza shayi da suke yi su. Alhaji Dakta...
Ministan aikin gona da raya karkara Alhaji Sabo Nanono ya ce nan ba da dadewa ba, kasar nan za ta fara fitar da shinkafa zuwa ketare...
Duk da cewar bayan ya fito ya kai shigar da kara har ma kotu ta bada umarni amma hakonsa bai cimma ruwa ba, domin masu gwanjan...