Dakarun Sojin Najeriya na rundunar Operaion Hadarin Daji sun sanar da cewa sun samu nasarar harbe ‘yan bindiga 78 tsakanin watan jiya zuwa na Yulin nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da babban sufeton ‘ya sandan kasar Muhammad Adamu kan sabuwar arangamar da jami’an tsaro suka yi da mabiya Shi’a jiya...
Shugaban jami’ar karatu daga gida ta kasa NOUN Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce akalla Fursunoni 500 ne yanzu haka ke karatu a jami’ar kyauta. Farfesa...
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin da jam’iyyar PDP ta yi na cewa, dala biliyan daya kudaden da ta cira daga asusun rarar danyen man fetur...
Kishiya da rashin kudi ne za su hanani auren Yawale -Rayya Jarumar wasan kwaikwayon nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya a shirin film dinnan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga ‘yan Najeriya su yi watsi da kiran da kungiyar dattawan arewa ta yi al’ummar Fulani mazauna kudancin kasar...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), ta bayyana yaduwar cutar Ebola a Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo a matsayin abin damuwa ga kasashen duniya. Shugaban hukumar Tedros Adhanom Gebreyesus,...
Majalisar dattawa ta amince da mai shari’a Ibrahim Tanko Muhammed ya zama cikakken babban jojin Najeriya. A ranar Alhamis da ta gabata ne dai shugaban kasa...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC), ta mikawa gidan rediyon muryar Najeriya (VON), kadarar da ta kwace daga hannun tsohon babban hafsan tsaron...
Babbar daraktan hukumar bada lamuni ta duniya IMF Ms Christine Lagarde ta ajiye aiki. Wannan na kunshe cikin sanarwar da Ms Lagarde din ta bayar ...