Tsofaffin Shugabannin kwamitin riko na kananan hukumomin jihar Bauchi guda Ashirin sun gurfanar da gwamnan jihar Sanata Bala Muhammed gaban kotu bisa zargin sa da sallamar...
Kamfanin mai na kasa (NNPC), ya ce, masu fasakwaurin man fetur a kasar nan suna safarar sa zuwa kasashen Burkina faso da Mali da kuma Cote...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi allawadai da hari ta sama da aka kai sansanin ‘yan gudun hijira da ke daf da birnin Tripolin kasar Libya...
Gwamnatin tarayya ta fara gudanar da tambayoyi ga mutanen da ake zargi suna da hannu cikin wata badakala wanda ta yi sanadiyar al’ummar kasar nan dubu...
Ana zaton mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobara da ta tashi a wata tashar mota da ke Unguwar Ijegun a Lagos da safiyar...
Majalisar dattijan kasar nan ta roki kungiyar kwadago ta kasa NLC da ta dakatar da shirinta na tsunduma yajin aikin gama-gari don nuna fushi kan jan...
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da shawarwarin da kwamitin shugaban kasa ya ba shi dangane da shirin yarjejeniyar kasuwanci ba tare da shinge ba a...
Adadin wadanda suka rasa rayukansu sakamakon gobarar da ta tashi a wata motar dakon man fetur da ta yi hatsari a jihar Benue ya karu zuwa...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara jaddada matsayin sa na tabbatar da nada mutane na gari a kunshin gwamnatin sa zango na biyu. Muhammadu Buhari...
Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata...