Lauyan jam’iyyar NNPP mai Mulki a nan Kano Barista Bashir Yusuf Muhammad Tudun Wuzurci, ya ce sun kara daukaka Kara. Tunda farko dai jam’iyyar adawa ta...
A daren jiya laraba ne dakarun sojin Jamhuriyar Nijar suka sanar da hambarar da gwamnatin Muhammad Bazoum sa’oi bayan rade-radin yiwuwar juyin Mulki. Rundinar sojin tabakin...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Nijeriya tace ‘zatayi aiki kafaɗa da kafaɗa da hukumar kula da zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA,domin tsaftace harkar...
Hukumar kula da zirga zirgar Ababen Hawa ta Kano (KAROTA) ta samu nasarar kama wasu matasa masu buga takaddun bogi tare da siyarwa Direbobi masu daukar...
Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, yayi kira da hakimai da dagatai da masu unguwanni dasu bawa sabon kwamandan hukumar Civil Defence hadin kai domin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana mutum 9 daga cikin mutane 16 da ake zargi da aikata daba a jihar a matsayin wadanda ta ke...
Al’amura sun fara komawa dai-dai a wasu iyakokin kasar nan bayan da gwamnatin tarayya ta amince a riga shigo da wasu nau’ikan kayyayaki cikin kasar...
Manoma a karamar hukumar Ganye dake a Jihar Adamawa sun koka dangane da yadda ambaliyar ruwan Daya sakko daga dutse, ya Kuma taho da yashi ya...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙara rantsar da sabbin kwamishinoni guda uku da majalisar dokokin jihar ta amince masa da ya naɗa su...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA ta sami nasarar cafke wasu matasa biyar suna sojojan gona da hukumar. Shugaban Hukumar KAROTA Engr....