Yau ne Gwamnatin jihar Kano ta ware don al’umma su fita dan gudanar da siyayya a kasuwanni bayan da dokar hana fita ta sati daya ta...
Biyo bayan karewar dokar hana zirga-zirga ta sati daya da gwamnatin jihar Kano ta sanya a wani bangare na hana yaduwar Cutar Covid-19, gwamnati ta dage...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje na dab da kaddamar da rabon kayan tallafi ga al’umma. Wakiliyarmu Zahra’u Nasir ta rawaito mana cewa taron kaddamar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta sassauta dokar hana zirga zirga daga gobe alhamis karfe 6 na safe zuwa 12 Daren gobe. Mataimakin Gwamnan Kano Dr...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir EL Rufai ya warke daga cutar Corona Malam Nasir El Rufai ya bayyana cutar ta Corona a matsayin barazana ga al’umma...
A yau Asabar Asibitin Aminu Kano ya rufe sashin da ake gwajin cutar Covid-19 a jihar Kano sakamakon feshin maganin kashe kwayoyin cutuka da akai a...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce baza ta yi kasa a gwiwa ba wajen ci gaba da bayar da gudunmawa ta bangarori da dama yayin...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 23 ne suka kamu da cutar Coronavirus a Kano ranar Litinin. Sanarwar da hukumar ta...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta bukaci hukumomin tsaro da su kara kaimi a kan aikin su musamman ma a kan...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankawaso ya bawa kwamatin yaki da cutar Corona na jihar Kano Asibitinsa na Amana a matsayin gurin da za’a...