Al’ummar unguwar Gandun Albasa sun koka bisa yadda batagari suka addabesu. Dagacin yankin Gandun Albasa Injiniya Alkasim Abubakar ya bayyana rashin jin dadinsa bisa yadda batagari...
Kotun hannayen jari ta kasa shiyyar Kano, ta ja hankalin mutane masu bukatar zuba hannun jari a kamfanoni daban-daban da su tabbatar da sun yi bincike...
Gwamnatin jihar kano ta danganta matsalolin da ake samu a wannan zamani da tsantsar rashin tarbiyyar da iyaye ke gaza baiwa ‘ya’yansu da kuma yawaitar...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta bukaci gwamatin jihar Kano da ta gina titin da ya tashi daga Sabon Birni a garin Getso zuwa garin Tabanni da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta sahale wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kara nada sabbin masu ba shi shawara guda 10 kamar yadda gwamnan ya...
Wani lauya a nan kano, Barista Sale Muhammad Turmuzi, ya ce, jama’a suna da ‘yancin yin kiranye ga wakilansu da ke jiran hukuncin kotu, bayan daukara...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci masu sana’ar sayar da magungunan dabbobi ta jiha da su maida hankali wajen gudanar da kasuwancin su bisa doka da oda....
Cibiyar nazarin harkokin bankuna da kudi a musulince ta jami’ar Bayero, ta ce da yawa daga cikin kudaden da mutane suke kashewa a wannan lokacin suna...
Gwamnatin jihar kano ta yi kira ga al’umma a ko wane mataki da su tashi tsaye domin yaki da cin hanci da rashawa ganin yadda matsalar...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya baiwa Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano sabbin na’urorin dashen koda, zuciya, Hunhu da kuma hanji domin rage yawan ‘yan...