Ana zargin cewar, likitocin sun kamu ne da cutar sakamon duba wata mace mai juna biyu da ta zao daga jihar Bauchi. A wata ganawa da...
Likitoci 2 sun rasu Jim kadan Bayan yiwa wata marar lafiya tiyata a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano. Daga bisani galiban ma aikata da suka...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta cafke wata mata da izuwa yanzu ba’a bayyana sunan ta ba, bisa zargin ta watsawa dan kishiyarta tafasash-shen ruwan...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamnatin sa zata cigaba da bada fifiko wajen samar da tsaro, tare da inganta harkar ilimi da ...
Bayan zaman kotun na yau litinin da safe, kotun koli ta ayyana gwamnan Kano a matsayin wand aya lashe zaben gwamna da aka yi. A halin...
Wani malami daga sashen nazarin labarun kasa wato Geography na jami’ar Bayero anan Kano Malam Musa Tanko Haruna, ya bayyana bukatar dake akwai wajen mutane su...
Matashiyar jarumar nan Amina Lawan wadda akafi sani da Raliya a shirin wasan kwaikwayo na Dadin Kowa ta bayyana cewa mahaifiyarta ce ta bata kwarin gwiwa...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano karkashin jagorancin Sheikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina ta gana da Matashin nan Sulaiman Isah Panshekara da yake niyyar Angwancewa da...
Wasu manyan likitoci biyu sun rasa rayukan su a wani hatsarin mota akan hanyar su ta dawowa Kano yayin da wani guda ya samu munanan raunuka...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci sabbin daliban da aka yaye daga kwalejin horas da aikin karafa wato Metallurgical Training Institute dake garin Onitsha wajen yin amfani...