Kwana 1 bayan sanar da sunayen mutum 6 da take shirin tantance su ta kuma dauki 1 cikin su, a matsayin sabon mai horas war ta...
Yar wasan Tennis Naomi Osaka ta ce za ta kai ziyara kasar Amurka da Jamus domin ganawa da magoya bayanta. Yar wasan ta bayyana Haka ne...
Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigers ta ce za ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin ta samu tikitin buga gasar cin kofin kwallon kwando ta...
Mai horos da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernor Rohr, ya ce ‘yan wasan kasar da suka nuna hazaka a wasannin sada...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta fitar da sunayan masu horarwa 6 dake neman aikin horar da ‘yan wasan kungiyar. Hakan na cikin wata sanarwa...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta cimma yarjejeniya da kungiyar kwallon kafa ta Juventues dake kasar Italiya, wajen kara daukan tsohon dan wasan ta Cristiano...
Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Nigeria Super Eagles Gernot Rohr ya fitar da sunayan ‘yan wasan kasar 30 da za su buga...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta cimma yarjejeniyar, wajen daukan dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Juventus Cristiano Ronaldo. Cristiano Ronaldo mai shekaru 36...
Bayan taka Leda a wasu kananan kungiyoyi na cikin unguwa a yankin kofar waika da kewaye. Daga bisani kungiyar Golden bullet ta gano irin baiwar da...
Hukumar kwallon kafar kasar Italiya ta dakatar da dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Napoli Victor Osimhen, dake buga gasar Seria A ta kasar...