

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Ifeanyi Ubah da ci daya da nema a ci gaba da gasar cin kofin kwararru na shekarar 2020...
Dan wasa Najeriya dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Villarreal Samuel Chukwueze zai fara daukar matsakaicin horo a ranar bakwai ga watan Maris bayan...
Kwararrun ‘yan wasan kwallon Golf daga kasashe hudu na Afrika zasu fafata a gasar cin kofin gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri. Za dai a fara wasan...
Gwamnatin jihar Kano ta amince za ta shirya muhawarar ilimi tsakanin shekh Abdul-Jabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano. Kwamishinan addinai na jihar Kano Dr Muhammad...
A ci gaba da gasar cin kofin Unity na shekarar 2020/2021 da ake gudanarwa a nan Kano. Sakamakon wasannin da aka gudanar a ranar Alhamis...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta dakatar da mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ajax Andre Onana daga buga wasanni tsawon shekara daya...
Mai horas da masu tsaron ragar Super Eagles Alloy Agu ya tabbatar da cewa hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta fara biyanshi wasu daga cikin kudaden...
A makamanciyar irin wannan ranar ce ta uku ga watan Fabrairun shekarar 1996 kasar Afrika ta Kudu ta kafa tarihin lashe gasar cin kofin kasashen nahiyar...
‘Yan takarar shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta da Victor Font sun ce hakika ya kamata albashin Lionel Messi ya wuce yadda ake biyanshi...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta baiwa ‘yan wasan Najeriya guda takwas da aka haifa a kasashen waje damar fara buga wa Najeriya wasanni. ‘Yan...