

Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta fitar da sunayen Alkalan wasa hudu daga Najeriya da zasu busa wasan Congo da Eswatini da za a yi...
Kamfanin shirya gasar cin kofin kwararru ta Najeriya wato LMC ya tabbatar da amincewa da yin canjin ‘yan wasan sau biyar yayin gudanar da gasar NPFL...
Hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF ta zabi dan kasar Kenya Peter Kamaku a matsayin alkalin wasa da zai jagoranci wasan Najeriya da Sierra Leone a...
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta tabbatar da cewa kungiyar kwallon kafa Najeriya Super Eagles za ta fara wasan zagaye na biyu a wasan neman...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta cafke mutane 25 da ake zargi da hannu wajen wawashe kayan tallafin Corona a jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na...
Kyaftin din kungiyar Kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmed Musa , ya raba gari da kungiyar sa ta Al Nassr dake kasar Saudi Arabia ,...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF Ahmad Ahmad na cigaba da samun goyon baya ga mafi yawancin shugabannin kungiyoyin kwallon kafa a kasashe da...
‘Yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle a Najeriya sun koka kan rikicin da hukumar take fama dashi tare da yin kira ga mahukunta a hukumar da su...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta kaddamar da sabon mai horaswa dan kasar Faransa Lione Emmanuel Soccia da wasu ‘yan wasa 9 da zasu wakilceta...
Zakaran dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Juventus Cristiano Ronaldo ya kara kamuwa da cutar Corona karo na biyu a cikin wata guda. Ronaldo dai ya...