Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta ragargaji abokiyar hamayyarta Real Madrid da ci 4 da nema a gasar La Liga. Fafatawar da itace wasan hamayya mafi...
Hukumar kwallon kafa ta Nahiyar turai UEFA ta raba jadawalin gasar cin kofin zakarun turai zagaye na kungiyoyi takwas wato Quarter Final. Rabon jadawalin ya gudana...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool tayi nasarar doke Arsenal da ci 2-0 a gasar Firimiya ta kasar Ingila. Filin wasa na Emirates dai shi ne ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da ke kasar Ingila, tayi nasarar kaiwa zagaye na dab dana kusa da karshe a gasar cin kofin zakarun turai Champions...
Biyo bayan nasarar da Manchester United tayi a kan Tottenham da ci 3-2 a ranar Asabar 12 ga Maris din 2022. Kungiyar ta kafa sabon tarihi...
Dan wasan gaba na Manchester United da kasar Portugal Cristiano Ronaldo, ya zura kwallaye uku a wasan da tawagarsa tayi nasara da ci 3-2 a hannun...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tayi nasarar doke PSG da ci 3-1 a wasan da suka fafata gasar cin kofin zakarun turai Champions League. Wasan...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta casa Manchester United a gasar Firimiya ta kasar Ingila da ci 4-1. Filin wasa na Etihad ne ya karbi...
Zakarun gasar Firimiya ta kasa har sau hudu a baya, Kano Pillars tayi nasarar doke Nassarawa United da ci biyu da nema a wasan gasar NFPL....
Mamallakin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake ƙasar Ingila Roman Abramovich, ya ce a shirye yake da ya sayar da kungiyar. Abromovich ya bayyana hakan ne...