Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta casa Manchester United a gasar Firimiya ta kasar Ingila da ci 4-1. Filin wasa na Etihad ne ya karbi...
Zakarun gasar Firimiya ta kasa har sau hudu a baya, Kano Pillars tayi nasarar doke Nassarawa United da ci biyu da nema a wasan gasar NFPL....
Mamallakin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake ƙasar Ingila Roman Abramovich, ya ce a shirye yake da ya sayar da kungiyar. Abromovich ya bayyana hakan ne...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara har gida a hannun Rivers United da ci daya mai ban haushi. Filin wasa na Ahmadu Bello...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe gasar Carabao Cup bayan doke Chelsea a wasan karshe. An dai gudanar da wasan a filin Wembley dake birnin...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta dage wasan karshe na maza na gasar cin kofin zakarun turai Champions League na shekarar 2021/2022 daga kasar...
Kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid daga kasar Spain da Manchester United sun tashi wasa 1-1 a gasar cin kofin zakarun turai Champions League Gumurzu tsakanin...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars na rasa kusan Naira miliyan talatin da shida sakamakon rashin buga wasa a gida a kakar wasa ta shekarar 2020/2021....
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars mai taken Sai masu gida tayi nasarar doke Abia Warriors da ci 2- 1 a wasan gasar Firimiya ta kasa...
Dan wasa Pierre-Emerick Aubameyang ya zura kwallo uku a wasan da Barcelona tayi nasara da ci 4-1 akan Valencia. Fafatawar da ta gudana a ranar Lahadi...