Kungiyar Kwallon kafa ta Middlesbrough ta sanar da raba gari da mai horar da kungiyar tsohon dan wasan kasar Ingila Jonathan Woodgate, ta re da...
Kasar Japan ta sanar da ficewa daga neman karbar bakuncin wasan kofin duniya na mata a shekarar 2023. Fitar kasar ta Japan ya sa yanzu...
Dan wasa na daya a duniya a wasan Tennis Novak Djokovic , ya bayyana sanar da cewar ya kamu da cutar Corona sakamakon gwajin da...
WA ZAI LASHE GWARZON DAN WASA A BANA, LEWANDOWSKI RONALDO, MESSI, BRUNO FERNANDEZ, MANE…? Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawowa a nahiyar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Inter Milan , na son zaman dan wasan gaban ta Lautaro Martinez , wanda Barcelona ke zawarci. Martinez dan kasar Argentina,...
Dan wasa Borna Coric, ya bayyana kamuwa da cutar Corona , kwana guda bayan da aka soke gasar Andria Tour dalilin kamuwar Grigor Dimitrov ,...
Kungiyar kwallon kafa ta Real-Madrid ta zama ta daya a gasar Laligar kasar Spaniya, bayan ta samu nasara kan kungiyar kwallon kafa ta Real Sociedad da...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya bayyana tare da jaddada hana harkokin wasanni a jihar tare da gidajen kallon su sakamakon cutar Corona. Sanarwar...
Hukumar shirya wasan Cricket a kasar Australia (CA) , ta rage Dala miliyan 40 na kasafin kudin gudanar da wasannin sakamakon Annobar cutar Corona. Hukumar tace,...
Mahukuntan Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United, sun musanta labarin da ya karade kafofin sada zumunta cewar ‘yan wasan Kungiyar na bin bashi na watanni bakwai....