Kungiyar Kwallon kafa ta Chelsea ta dauki dan wasan gaba mai zura Kwallo na kungiyar Kwallon kafa ta RB Leipzig ,dan kasar Jamus (Germany ) Timo...
Bayan dawowa, gasar firimiyar kasar Ingila, sakamakon tsaikon da ta samu akan cutar Corona tun watan Maris kungiyar Arsenal, ta fara gasar da koma baya, bayan...
Kungiyar Kwallon kafa ta Bayern Munich, ta zama zakaran gasar Bundesliga na kasar Jamus (Germany ) na bana, kuma karo na takwas a jere. Bayern Munich...
An kammala shirye shiryen dawowa gasar wasan Tennis na gasar US Open a watan Agustan bana ba tare da ‘yan kallo ba kamar yadda gwamnan birnin...
Tsohon dan wasan kungiyar Kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 17 ta Kasa , Golden Eaglet Ibrahim Said , ya ce ya shirya tsaf...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC ta tabbatar da samun karin mutane 403 dake dauke da cutar Coronavirus a jihohi 19 na kasar nan da...
Gwamnatin Jihar Kano ta sahale a bude gidajen kallo kasancewar yana taimakawa wajen habaka tattalin arziki. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a...
Kwamatin kar-ta-kwana wanda gwamnatin tarayya ta kafa mai yaki da annobar corona ya bayyana cewa abu ne mai yiyuwa a bude harkokin wasanni a kasar nan...
Yar wasa Maggie Alphonsi ta ce tana so ta zama shugabar hukumar kwallon Rugby ta Duniya a nan gaba, a cewar ta shugabancin hukumar na bukatar...
Daga kasar Ingila hukumar shirya gasar Firimiyar kasar ta Ingila ta dakatar da dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Dele Alli wasa Daya...