Kotu ta yi hukuncin daurin rai-da-rai ga dan shekara 24 sakamakon safarar tabar wiwi A cewar alkalin kotun idan har ba a daukar irin wadannan tsauraran...
Al’ummar musulmi daga sassan duniya daban-daban, na nuna jimamin su kan rasuwar mawaƙiyar nan mai begen Annabi Sallallahu alaihi Wasallam Sayyada Rabi’atu S. Haruna. Babban shafin...
Babbar kotun tarayya da ke zaman ta anan Kano mai lamba uku karkashin mai shari’a Sa’adatu Ibrahim Mark, ta sanya ranar 19 ga watan gobe dan...
Wani mai shirya fina-finan Hausa a nan Kano Malam Aminu Saira, ya ce, idan har ana son gyara harkokin fina-finai to wajibi ne sai malamai da...
Wani likita da ke aiki da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Abdullahi Isah Kauran Mata, ya ce, yin bahaya a sarari ko bainar jama’a, yana...
Majalisar dokokin jihar Kano ta umarci kwamitocinta uku da su gudanar da bincike tare da gabatar mata da rahoto kan wata annoba da ta yadu a...
Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi a nan Kano na cewa, amaryar nan da aka nema aka rasa kwana guda kafin auren ta ta kuɓuta. Dangin amaryar sun...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai bukatar al’ummar kasar nan baki daya da su rika kula sosai wajen sanya idanu don kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga da...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma madugun jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi babbar kotun tarayya da ke Abuja, da ta kori karar da aka shigar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, a Talatar nan ake sa ran samun sakamakon gwajin da aka yiwa masu ɗauke da cutar fitsarin jini da...