Gwamnatin tarayya ta bukaci manyan kasashen duniya da su daina sauraran karairayi da ake yadawa kan Najeriya, sannan su ki sayarwa da kasar nan makamai na...
Daga Bilal Nasidi Ma’azu Mahautan dake Kasuwar Kurmi cikin karamar hakumar birni sun bukaci gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki a nan Kano,dasu sanya baki,kan...
Daga Abdullahi Isa Masu sharhi kan harkokin wasanni da dama suna da bambancin ra’ayi game da Kungiyar da za ta samu nasara a fafatawa da za...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci kanana da matsakaitan ‘yan kasuwa da masana’antu da su shiga cikin shirin babban bankin Najeriya na...
Gwamantin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da farfado da tare da inganta kadarorin gwamnati da aka kyalesu ba a amfani dasu tsawon lokaci...
Majalisar zartaswa ta kasa amince da ware naira Biliyan 8 da miliyan 49 don sayawa hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC kayayyakin gwajin cutar Covid-19...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tuhumi hafsoshin tsaron kasar nan kan hanyoyin da ‘yan bindiga a arewa maso gabashin kasar nan ke bi wajen samun makamai...
Wasu ma’aikata da ke cikin uwar kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar Gas ta kasa “PENGASSAN’ wadanda suke aiki a ma’aikatar man fetur ta kasa da...
An kammala taro kan harkokin tsaro tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin kasar nan wanda aka fara a jiya Talata tare da cimma yarjejeniyar samar...
Shugaban hukumar yaki da fasa kauri ta kasa, Muhammad Babandede ya kafa wani kwamitin kwararru da zai yi yaki da masu fasakwauri a kasar nan. Hakan...