

Cibiyar rajistar ma’aikatan muhalli ta kasa ta yi kira ga al’ummar kasar nan da su rinka tallafawa gwamnati da kungiyoyin al’umma wajen kula da tsaftar muhalli...
Shugaba Muhammadu Buhari, zai yiwa al’ummar kasar nan jawabi a yau litinin da karfe bakwai na dare. Gidan Talabijin da gidajen rediyo, da sauran kafafen yada...
Kwamitin da gwamnatin jihar kano ta kafa na neman taimakon kan bullar cutar corona ya bayyana cewar tsare-tsare sun yi nisa domin ganin an fara gudanar...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin yin feshi a guraren da ake zargin Wanda ke dauke da cutar corona a nan Kano yayi mu’amala da su...
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahiu Umar Ganduje ya tabbatar da samun bullar cutar Corona a nan Kano. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan ne lokacin da...
Rahotonni na cewa sakamakon gwajin da aka yi wa wani mutum a Kano ya tabbatar da cewa yana dauke da kwayar cutar Corona virus. Wata majiya...
Ofishin jakadancin kasar nan da ke birnin Beijing a kasar China, ya Ce, gwamnatin tarayya ta kammala shirye-shirye domin fara jigilar yan kasar nan mazauna can...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce jami’an tsaro sun yi nasarar ceto mutane 19 cikin 20 da masu garkuwa da mutane suka yi garkuwa da su. Tun...
Babban hafsan soji na kasa Janar Tukur Yusuf Buratai, zai koma yankin Arewa maso gabashin kasar nan, don cigaba da jagoranta da gudanar da aikin Sojin...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Zam-Zam dake unguwar Hotoro, Malam Umar Mukhtar Hotoro, ya yi kira da jan hankalin al’umma wajen ci gaba da siffantuwa da...