Shirin Siyasa na Kowane Gauta A yi sauraro lafiya. Download Now
Arewacin kasar nan bai taba neman ballewa ba -Bashir Tofa Tsohon dan takarar shugaban kasa a jami’iyyar NRC Alhaji Bashir Usman Tofa ya ce yankin Arewa...
Kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC na kasa ya kafa kwamitin ladaftarwa mai kunshe da mutum biyar wanda zai bincike zarge-zargen da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa mai...
Mambobin jam’iyyar PDP a majalisar wakilai sun yi watsi da rade-radin da ke cewa uwar jam’iyyar ta umarce su da su kadawa wani dantakarar shugabancin majalisar...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta ce dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke ya cancanci tsayawa takara a yayin zaben...
The use of media to damage people reputation by politicians. Download Now
Rundunar ‘yan sadan Najeriya ta ce aka kama mutane 120 a wasu daga cikin jihohin kasar 36, sakamakon zargin su da aikata laifukan zabe, yayin gudanar...
Hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa INEC ta kori Farfesa Musa Izam a matsayin mai tattara sakamakon zabe a karamar hukumar Bokkos dake jihar filato ...
Rahotanni sun bayyana cewa ba’a gudanar da taron majalisar zartaswa ba, wanda aka saba gudanarwa a duk ranar Laraba Sakamakon kamfen da shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Kungiyar Hand in Hand Buhari Orgnization ta bukaci daukacin kungiyoyin da ke goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari su himmatu wajen yada irin ayyukan Alherin da...