Rahotanni daga Zirin Gaza na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da yi luguden wuta a birnin a yau litinin. Wannan na zuwa...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya jagoranci wata tawagar jami’an tsaro don kai sumame wata maɓoyar ƴan bindiga da ke birnin Gusau babban birnin jihar. ...
Dakarun Operation Hadin Kai na rundunran sojin ƙasar nan sun hallaka ƴan boko haram da dama a ƙauyen Dawuri da ke yankin ƙaramar hukumar Konduga a...
Wata ƙungiya da ke rajin kare martabar arewacin ƙasar nan mai suna Northern Reform Organzation ta yi tir da ci gaba da kisan kiyashi da ake...
Gwamnan jihar Bauchi sanata Bala Abdulƙadir Muhammed ya ce mafi yawa na ƴan ta’adda da ke aikata ayyukan ash-sha a ƙasar nan a wannan lokaci musamman...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnonin ƙasar nan da su yi duk me yiwuwa...
Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta majalisar ɗinkin duniya (UNHCR) ta ce a ƙalla mutane miliyan 2 da dubu ɗari tara ne rikice-rikice da ke...
Rahotanni daga gabas ta tsakiya na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Zirin Gaza da ke yankin Palastinu a wayewar...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce tsakanin watan Janairu zuwa Mayu ta samu nasarar kama wasu mutane 89 wadanda...
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...