Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na ‘Operation Hadarin Daji’ sun yi nasarar dakile ayyukan ‘yan ta’adda, tare da kashe wasu da dama a kauyen Kabasa...
Gwamanatin tarayya ta ce Najeriya za ta karbi jiragen sama shida daga cikin jiragen yaki 12 samfurin Super Tucanos a watan Yulin 2021 wanda shi ne...
Mai girma wakilin Gabas Alhaji Faruk Sani Yola ya nemi iyaye da su bai wa jami’an tsaro haɗin kai domin yaƙi da aikata laifuka a unguwannin...
Sojojin Najeriya sun dakile wani yunkurin kai hari a filin jirgin saman Kaduna da safiyar yau Juma’a. Rahotannin sun bayyana cewa yan bindiga sun kaiwa filin...
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya caccaki fitaccen malamin addinin islaman nan da ke Kaduna Sheikh Ahmed Gumi sakamakon neman sulhu da ya ke kokarin...
‘Yan bindiga sun bude wuta kan jerin gwanon motocin mai martaba sarkin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna Alhaji Zubairu Jubril Mai Gwari II Rahotanni...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ta gano cewa ‘yan ta’adda suna amfani da haramtattun kudade da suke samu wajen hakar ma’adinai ba bisa...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bukaci masu harkar hada-hadar kudi a Najeriya musamman masu bankuna da...
Shugaban kungiyar kananan hukumomin Najeriya ALGON, Kolade Alabi, ya sake nanata bukatar samar da ‘yan sandan jihohi. Shugaban yayi wannan kira ne lokacin da ya jagoranci...