Connect with us

Labarai

Gwamnan Edo ya koma PDP

Published

on

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki ya bayyana cewa ya sauya sheka zuwa babbar jam’iyyar hamayya ta PDP.

Godwin Obaseki ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter.

A cewar sa ya bar jam’iyya mai mulki ta APC, domin cika burinsa na sake tsayawa takarar gwamnan jihar karo na biyu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!