Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

INEC ta sanya ranar ƙarasa zaɓukan da ba su kammala ba

Published

on

Hukumar INEC ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu mai zuwa domin ƙarasa zaɓukan Gwamnoni da ƴan majalisun da ta bayyana a matsayin basu kammala ba.

 

Sakataren yada labaran shugaban hukumar ta INEC Rotimi Oyekanmi, ne ya bayyana hakan a yau Litinin.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!