

Mahajjatan Jihar Jigawa da suka halarci aikin Hajjin 2026 za su fara komawa gida daga ranar 6 ga watan Yuni, kamar yadda Amirul Hajj na jihar...
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya, NSCDC, ta gurfanar da wasu ‘yan kasar China 15 da kuma ‘yan Najeriya tara a gaban Babbar Kotun...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike, da amfani da karfin gwamnati...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, tare...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya yi alƙawarin rage cin hanci da rashawa da kuma tsadar tafiyar da gwamnati idan aka zaɓe...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce duk wani Kwamishina ko mai ba shi shawara da ya san ba zai iya gudanar da manufofin...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya ce matakin da gwamnatinsa ta ɗauka na cire tallafin man fetur ya ceci Najeriya daga fadawa cikin matsananciyar matsalar tattalin arziƙi,...
Sanata Aishatu Binani ta samu tikitin takarar gwamnan jihar Adamawa a jam’iyyar NDC. Hakan dai na zuwa ne bayan yarjejeniyar masalaha da suka yi da...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya buƙaci gwamnatin jihar kano da ta ci gaba da yin ayyukan alheri da ta ke wa al’umma...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da cewa Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II yana nan daram akan kujerarsa ta sarauta, yana...