

Ƙungiyar Schalke 04, da ke ƙasar Jamus ta sallami mai horar da tawagar David Wagner, bayan wasanni biyu da fara gasar Bundesliga ta ƙasar. Hakan ya...
Tashar Freedom rediyo tare da hadin gwiwar tashar Dala FM, sun gudanar da horar da ma’aikatan su domin sanin hanyoyin gudanar da ingantaccen aikin jarida don...
Ɗan wasa na ɗaya a duniya Novak Djokovic, ya tsallaka zuwa zagaye na biyu a gasar French Open ta Roland Garros, bayan doke ɗan wasa Mikael...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin badi a zauren majalisar tarraya a mako mai zuwa. Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyna...
A baya bayan nan ne kungiyar ‘yan sintiri ta Vigilante tare da hadin gwiwar ‘yan sanda, suka gudanar da wani sumame a unguwar Kurna domin magance...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC, ta ce, kasar nan ba za ta iya samar da wadataccen rigakafin cutar corona ba a wannan lokaci. Babban...
Kungiyar dattawan yarbawa zalla ta Afenifere da takwararta ta kabilar Igbo Ohaneze Ndigbo sun goyi bayan kalaman da mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo yayi a...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba, za ta gina Katanga a gabar ruwan Kogin Kaduna domin dakile matsalar ambaliyar ruwa da ke addabar...
Gwamnatin jihar Niger za ta bude makarantun jihar a ranar hudu ga watan gobe na Oktoba domin kammala zangon karatu na uku na wannan shekara ta...
A jiya Litinin ne shugaban hukumar ICPC Farfesa Bolaji Owasanoye, ya bayyana cewar hukumar ta samu nasara a yakin da take da cin hanci da rashawa...