Hukumar shirya gasar premier ta kasar Ingila ta sanar da dakatar da gudanar da gasar firimiya ta kasar sakamakon barazanar yaduwar cutar Coronavirus. Hukumar ta sanar...
Shirin kare zaizayar kasa da alkinta albarkatun ruwa na NEWMAP ya ce, kowane bangare na jihar Kano na fuskantar matsalar zaizayar kasa sakamakon yawaitar tone kasar...
Sabon sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jaddada goyon bayan sa ga shirin ilimi kyauta kuma wajibi na gwamnatin jihar Kano. Mai martaba Aminu Ado...
Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja, yau jumma’a ta bada umarnin a gaggauta sakin tsohon sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi, da aka tura garin Awe,...
Hukumar shirya gasar premier ta kasar Ingila ta tabbatar da cewa mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mikel Arteta ya kamu da cutar Corona....
Hukumar yiwa kamfanoni Rijista ta kasa (CAC) ta ce yin rijistar kasuwanci ga kananan ‘yan kasuwa zai sa kasuwancin su ya inganta tare da samun riba...
Hukumomin gidan ajiya da gyaran hali na Goron Dutse dake nan Kano, sun cafke wasu matasa biyu da ake zargi da yunkurin shigar da kwaya gidan...
Wasu gun-gun ‘yan mata sun cafke wani matashi da suke zargi da satar lefen ‘yar uwar su a unguwar Sheka Rigar Kuka dake nan Kano. Wasu...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, Uefa, ta dage wasan gasar zakarun nahiyar turai,wato Champions league, zagaye na biyu na wasan da za’a fafata tsakanin kungiyar...
Al’ummar Dakata mazauna layin Sarauniya sun koka bisa abinda suka kira rashin adalcin da akayi musu, na yanka fili tare da aza harsashin ginin shaguna akan...