Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da shugaban majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da takwaransa na wakilai Yakubu Dogara a fadar Asorok da...
Kungiyar Dillalan mai ta kasa IPMAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta rushe gidajen mai sama da dubu biyu da aka ginasu ba akan...
Kungiyar makiyaya ta Miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta rika kula da shige da ficen makiyaya a kan iyakokin kasar nan. Sakataren kungiyar na...
A ranar 15 ga watan Junairun shekarar 1966 sojoji suka yi juyin mulki na Farko a Najeriya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar Firaminista na farko Sir...
Majalisar masarautar Kano ta ce ta gamsu da yadda makarantar Gwadabe mai tasa Al’islamiya dake unguwar ‘yar mai shinkafi ke tafiyar da harkar koyo da koyarwar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci malaman addinai a fadin jihar da su yi amfani da masallatan su da coci-coci wajen kiran mabiyan su da su rungumi...
Rundunar yan sandan jihar Lagos ta kori wasu yansanda uku, biyu masu mukamin Sergent da kuma kofur guda daya bisa laifin barnatar da harsashi ba bisa...
Hukumar tsaro ta Civil Defence ta gargadi dillalan man fetur da su kuka da kan su kan boye man fetur da kuma karkatar da shi wanda...
A ranar irin ta yau 12 ga watan janairun a shekarar 1998 wani butuntun mai na kamfnain Mobil ya fashe a karkashin kasa inda ya zubar...
An gurfanar da wani magidanci mai shekaru sittin mai suna Inusa Aliyu da ‘yar sa Jamila Aliyu gaban wata babbar kotun shiyya da ke da zama...