Kotun majistare da ke Gidan Murtala, ta yi umarnin shugaban hukumar KAROTA Bappa Babba Ɗanagundi ya bayyana a gaban ta a zaman kotun na gaba, ko...
Gwamnatin jihar Katsina ta ayyana ranar 5 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za’a bude makarantun sakandire da na firimare masu zaman kansu da na...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara wani shirin rage cunkoso a gidajen gyaran hali ta hanyar sakin kananan yaran da ke tsare a wannan lokaci na...
Majalisar kansiloli ta karamar hukumar Kumbotso da ke nan Kano, ta dakatar da shugaban karamar hukumar Alhaji Kabiru Ado Panshekara bisa zarginsa da karkatar da wasu...
A yau ne ake sa ran shugaban Hukumar KAROTA Baffa Babba Dan-Agundi zai gurfana gaban kotun majistiri da ke nan Kano, sakamakon zargin sa da aikata...
Hukumar dake bincike kan zargin ta’ammali da miyagun kwayoyi ta kasar India ta aike da takardar sammaci zuwa ofishin ta ga jarumai mata guda uku na...
Jarumi Hritik Roshan Ya bayar da tallafi kudi ga wasu kananan yara ‘yan kimanin shekara 20 wanda suke kwaikwayon rawa a kasar India. Jarumi Hritik Roshan...
Alhaji Munir Dauda mai magana da yawun jam’iyyar APC a karamar hukumar Kazaure yace daga wannan rana sun kori shugaban jam’iyyar na karamar Hukumar sakamakon zargin...
Matashi Hon Babawo Kazaure ya kalubalanci tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido da kuma tsohon dan majalisa mai wakiltar Burnin Kudu da Buji Hon Faruk...
Dattijo Hon Kabiru Shugaba Kofar Na’isa daga jam’iyyar APC yace bai kamata mutame su rika sukar gwamnatin shugaban kasa Buhari ba kasancewar abunda shugaban keyi yanayi...