Hukumar kula da ayyukan majalisun dokokin tarayya ta amince da nadin Mr Ojo Olatunde a matsayin cikakken akawun majalisar dokokin tarayya. Hakan na kunshe ne cikin...
Gwamnatin tarayya ta ce bunkasar tattalin arzikin kasar nan shi ne dalilin da ya sanya ta ke kokarin shimfida layin dogo daga Kano zuwa Maradi a...
Masanin halayyar dan Adam dake jami’ar Bayero a nan Kano, ya bayyana rashin zaman lafiya da cewa daya ne daga cikin Abubuwan da ke hana tattalin...
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce, za a kammala aikin titin jirgin kasa na Legas zuwa Ibadan wanda zai ci $ 1.6bn a watan Disambar bana...
Mai Martaba sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya ce in aka yi laakari da irin cigaba da aka samu a kasar nan cikin shekaru sittin da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta kone Sinadrin harhada lemo na Jolly Jus kimanin katan dubu ashirin da takwas da dari uku da ashirin da biyu,wanda...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bukaci gwamnatin tarayya ta sake yin nazari kan yadda ake rabon arzikin kasa. Kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano...
Guda daga cikin jagororin jam’iyyar PDP a jihar Kano Ambasada Aminu Wali ya ce, ya amince ayi sulhu tsakaninsa da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso jagoran darikar...
Musa Iliyasu Kwankwaso daga jam’iyyar APC ya ce dalilin da yasa suke rigima da ‘yan kwankwasiyya musamman jagoranta Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai wuce idan suma...
Musa Iliyasu Kwankwaso daga jam’iyyar APC ya ce dalilin da yasa suke rigima da ‘yan kwankwasiyya musamman jagoranta Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai wuce idan suma...