Sponsored SAKON BARKA DA SALLAH DAGA AMB.YUNUSA YUSUF HAMZA(FALAKIN SHINKAFI JARMAN MATASAN AREWA) Alhamdulilah godiya ta tabbata ga Allah(S.W.T) da ya nuna mana wannan rana ta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba ta karɓi tuban Malam Abduljabbar Kabara ba. Kwamishinan al’amuran addini na jihar Dr. Tahar Adamu Baba Impossible ne ya bayyana...
Malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara, ya nemi afuwa kan kalaman sa game da wasu hadisai da ya bayyana cewa, an ci zarafin manzon tsira Annabi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta gayyaci Malam Abduljabbar Kabara, kan ƙorafin da shugaban Izala na jihar Dr. Abdullahi Saleh Pakistan yayi a kansa. Da maraicen...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sake gindaya sharuɗa ga malaman Kano, matuƙar da gaske suna so ya tuba daga abin da suke zargin sa. Malamin ya...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana cewa, Indai ba za a dubi Ubangiji ba, to kawai a hukunta shi yayi laifi. Malamin ya bayyana hakan ne, yayin...
Sheikh Abduljabbar Kabara ya sanya sharuɗa biyu domin ficewa daga Muƙabalar da ake tsaka da gudanarwa yanzu haka. Malamin ya ce, ba zai ƙara amsa wata...
Yau Asabar ne za a gabatar da Muƙabalar nan ta Malaman Kano da Malam Abduljabbar Kabara, bayan shafe watanni biyar ana jira. A watan Fabrairun da...
Hukumar KAROTA ta ce, daga yanzu lasisin tuƙa adaidaita sahu a Kano ya koma Naira dubu ɗari maimakon dubu takwas da ake yi a baya. Shugaban...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Gwamnan ya shaida wa wakiliyar Freedom Radio Jamila Ado Mai Wuƙa cewa, ya...