Ƙasar Saudiyya ta sanar da ganin jaririn watan Dhul Hijjah a yau Laraba. Wannan ne ya nuna cewa gobe Alhamis 30 ga watan Yuni zai kasance...
Musulmi a goman karshe ta watan azumin Ramadan su kan mayar da hankali wajen yawaita ibada domin samun rabauta da falalar da ta ke cikin kwanakin....
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta gargadi matasa masu fita sallar Tahajjudi da su guji aikata ayyukan da ya sabawa ka’idojin addinin musulunci a yayin fita...