

Rundunar ‘yan-sandan Jihar Kaduna ta ce, ta kama wadanda ta ke zargin aikata laifuka daban-daban ciki har da masu yin garkuwa da mutane da masu satar...
Mutane 5 aka sallama bayan sun warke daga cutar Corona a jihar Kaduna gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufa’I ne ya wallafa a shafin san a Twitter...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bai wa masu sayar da dabbobi a bakin titunan jihar wa’adin awanni 24 kan su tashi daga wuraren da suke sana’ar. Hakan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce daga ranar litinin mai zuwa ne dokar da gwamnatin jihar ta sanya ta hana amfani da baburan adai-daita sahu bin wasu...
Wani magidanci a jihar Kaduna ya fede cikin sa da wuka sanadiyyar zafin cutar gyambon ciki wato (Ulcer) dake damun sa. Wannan al’amari dai ya faru...
‘Yan kasuwa a jihar Kaduna sun roki gwamnan jihar Malam Nasir El-rufa’i kan ya bude musu kasuwannin jihar domin ci gaba da kasuwanci. Shugaban kungiyar ‘yan...
Hukumar tsara birane ta jihar Kaduna ta rushe gidaje sama da 50 a filin idin bare-bari dake yankin kofar Kona a Zariya. Cikin wata zantawa da...