Gwamnatin jihar kano ta ce, ta samar da cibiyoyi kula da lafiya a matakin farko sama da dubu daya musamman a yankin karkara don samar da...
Gwamnatin Babban Birnin Tarayya Abuja na cigaba da wayar da kan al’umma game da barkewar cutar amai da gudawa da tayi kamari a yanzu. Ministar Babban...
Babban Sakatare a ma’aikatar lafiya a jihar jigawa yace sama da mutane Talatin da Bakwai ne suka rasa rayukansu a dalilin bullar cutar amai da gudawa...
Sarkin tsaftar Kano Alhaji Ja’afaru Ahmad Garzo ya ce, daga shekarar bana gwamnatin Kano za ta fito da wani tsari da zai hana yanka dabbobi a...
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohi shida na kasar nan kan barazanar sake bullar annobar Corona karo na uku samfurin Delta. Jihohin da ake farbagar barkewar cutar...
Cibiyar daƙile yaɗuwar cututtuka ta ƙasa (NCDC) ta ce an samu ɓullar nau’in cutar corona samfarin ‘Delta’ mai wuyar sha’ani a ƙasar nan. Shugaban sashen...
Gwamnatin jihar Sokoto, ta sanar da cewar ba a samu bullar Annobar cutar Corona a fadin jihar na tsawon kwanaki 123. Kwamishinan lafiya na jihar ta...
Gwamnatin tarayya ta ce, an yi amfani da kaso tamanin da takwas cikin ɗari na kafatanin allurar rigaƙafin cutar corona guda miliyan huɗu da gwamnati ta...
Bayar da gudunmowar jini na taimakawa wajen rage mace-macen marasa lafiya dake bukatar jini a asibitoci. Babban jami’in cibiyar bayar da jini ta kasa Dakta Joseph...
Wata mata ƴar ƙasar Afirka ta kudu ta kafa tarihin zama mace ta farko a tarihi da ta haifi ƴaƴa goma rigis. Matar mai suna...