Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya musanta nuna goyon bayansa ga kowane tsagin shugabacin jam’iyyar APC na Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam...
Wasu daga cikin ministoci da mataimakan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari sun kamu da cutar corona. Cikin waɗanda suka kamu da cutar sun haɗa da ministan yaɗa...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta rufe wasu banɗakunan haya guda biyu a kasuwar Ƴankaba saboda rashin tsafta. Kotun ta yanke hukuncin ne ƙarƙashin...
Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da bayar da kwangiloli 16 don farfaɗo da harkokin samar da wutar lantarki a Najeriya. Majalisar ta amince da hakan...
Ana fargabar hatsarin mota a Katsina ya hallaka liman da wasu matasa kimanin bakwai ƴan unguwar Kurna ta jihar Kano. Mai unguwar Kurna Tudun Bojuwa, Kwaciri...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta musanta rahoton cewa ta gayyaci Sarauniyar Kyau Shatou Garko da iyayenta. Babban Daraktan Hukumar Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ne...
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta tabbatar da rushe zaɓen shugabannin jam’iyyar APC a jihar Kano da ɓangaren gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gudanar. Alkalin...
Malama a sashin nazarin tarihi a jami’ar Bayero da ke Kano ta ce, marigayi tsohon gwamnan Kano Audu Baƙo ya samarwa jihar Kano ci gaba mai...
Hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA ta alaƙanta raunin dokar da aka samar ta bibiyar gine-ginen da ake yi ba bisa ka’ida ba, a matsayin...