ƙungiyar masu sayar da iskar gas anan Kano ta alakanta tashin farashin iskar gas da yadda darajar naira ke karyewa dala kuma ke ƙara tsada a...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ce za ta bude tsangayar koyar da aikin lafiya a Jami’ar a shekara mai kamawa ta 2022. Shugaban Jami’ar Farfesa Mukhtar Atiku...
Gwamnatin tarayya ta ce, Najeriya ba ta cikin jerin ƙasashen da ake cin zarafin ƴan jarida a yanzu. Ministan shari’a kuma atoni janar na ƙasa Abubakar...
Masarautar Ƙaraye ta yi Allah wadai da wani labari da ake yaɗawa a kafar sada zumunta cewar wai ƴan ta’adda daga jihohin Katsina da Zamfara sun...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya ce, Najeriya za ta iya kawo karshen matsalolin gurabatar yanayi nan da shekarar 2060. Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa...
Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta yi kira ga jama’a da su yi watsi da wata sanarwa da ake yaɗawa ta cewa an fara bada admission...
Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi manoman jihar da su guji yin amfani da dagwalon masana’antu a matsayin taki a gonakinsu. Kwamishinan Muhalli, Dakta Kabiru Ibrahim Getso...
Gwamnatin tarayya ta ce samar da sabuwar manhajar tashoshin kallon talabijin kyauta ta zamani zai bunƙasa al’adun al’ummar Najeriya. Ministan yaɗa abarai da raya al’adu Alhaji...
Hukumar kula da kafafen yaɗa labarai ta ƙasa NBC ta ce duk wanda bai mallaki sabuwar akwatun zamani ta Free TV zai Daina kallon tashoshin yaɗa...
Gwamnatin tarayya ta ce har yanzu akwai kimanin Naira biliyan 7 da miliyan 3 da ba a rabawa waɗanda suka ci gajiyar shirinta na samar da...