Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da kuɓutar da wani yaro ɗan shekara 3 da aka yi garkuwa da shi a Kano. Mai magana da...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wata mata mai suna Fiddausi Bello mai shekaru 30 bisa laifin sanyawa ɗan kishiyarta guba. Lamarin dai...
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe shugaban kungiyar Miyatti Allah na karamar hukumar Lere a jihar Kaduna Alhaji Abubakar Abdullahi Dambardi. Wannan na...
Karamar hukumar Minjibir ta haramta sayar da gidaje da ba da hayar su. Shugaban karamar hukumar Alhaji Sale Ado Minjibir ne ya bayyana hakan yayin wani...
Shugaban hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC Abdurrashid Bawa ya ce, likitoci sun tabbatar da cewa ya samu ƙarancin ruwa a...
Kotun ɗa’ar ma’aikata ta ƙasa da ke zaman ta a Abuja ta umarci ƙungiyar Likitoci masu neman kwarewa NARD, da ta janye yajin aikin da ta...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta samu nasarar cafke ‘yan bindigar da suka yi garkuwa da daliban makarantar Greenfield da kuma na Bethel Baptist da ke...
‘Yan sandan Jihar Kaduna sun samu nasarar kashe wani gawurtaccen dan bindiga da ya addabi matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mai magana da yawun...
Jami’an tsaro a garin Maiha na jihar Adamawa sun samu nasarar kashe wasu ‘yan bindiga tare da kwato manyan makaman harba roka guda 11 Mataimaki na...
Gwamnatin tarayya ta zargi kafafen yaɗa labarai da yin watsi da ƙoƙarin da ta ke yi na yaƙi da ƙalubalen tsaro a ƙasar nan. Ministan yaɗa...