Wani ɗan sanda ya harbe abokin aikinsa a caji ofis na garin Warawa da ke Kano. Al’amarin ya faru ne a ranar Talata da dare, inda...
Hukumar yaƙi da safarar bil-adama ta ƙasa reshen jihar Kano ta ceto mutane 300 da aka yi safarar su zuwa ƙetare. NAPTIP ta ce, an ceto...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantin ƙasar nan JAMB ta ce bata bayar da fifikon maki ga ɗaliban da suka rubuta jarabawar a yankin arewacin ƙasar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin tsaro da su ƙirƙiro sabbin dabaru don magance matsalolin tsaron da ya addabi ƙasar nan. Shugaba Buhari ya baƙaci...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta cimma matsaya da gamayyar ƙungiyoyin ma’aikatan lafiya JUHESU kan barazanar su na tsunduma yajin aiki. Ministan ƙwadago da samar da aikin...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta sanar da cewa bata da nufin dakatar da layukan sadarwa, kamar yadda ake ta yaɗa jita-jitan cewa zata aiwatar da hakan. Hakan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin Yariman ƙasar Saudiyya kuma Ministan harkokin ƙasashen waje, Yarima Faisal Bin Farhan Al-Saud a fadar sa, a ranar Talata....
Ƙungiyar Taliban a ƙasar Afghanistan ta naɗa Muhammad Hassan Akhund a ranar Talata, a matsayin wanda zai jagoranci gwamnatin Afghanistan, makonni kaɗan bayan ƙwace mulkin ƙasar....
Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta ce, ta fara aikin nazartar dokokin ƙungiyar a fadin ƙasar nan. Shugaban sashen bincike na ƙungiyar NLC Dakta Onoho’Omhen Ebhohinhen...
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC ta ce mutane 65,145 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 23 cikin kwanaki biyar. Hukumar ta...