Mahaifin malamin nan Malam Albani Zariya ya rasu. Mahaifin na sa mai suna Malam Adam Ɗanjuma ya rasu da asubahin ranar Laraba. Ministan sadarwa na kasa...
Daga Safarau Tijjani Adam Farfesa Ibrahim Danjummai ya ce rashin samun wasu sinadarai a jikin mutum na taka muhimmiyar rawa wajen haddasa ciwon suga a...
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da mutane 634 da take zargi da azabtar da kananan yara tsakanin shekarar 2018 zuwa 2019. Ministan kwadago da nagartar aiki...
Gwamnatin tarayya ta ce malamai miliyan 1 da ake da su ba za su wadatar da adadin daliban kasar da yawansu ya kai sama da miliyan...
Ƙungiyar jama’ar Arewacin ƙasar nan masu amfani da kafafen sada zumunta sun karrama wani jami’in KAROTA. An karrama jami’in KAROTAr mai suna Abubakar Ibrahim Mukhtar ne...
Gidan rediyon Kano ya nemi gwamnati ta samar masa na’urorin UPS domin ya ci gaba da gudanar da aikin sa a duk lokacin da aka ɗauke...
Kungiyar masu sayar da kayan Gwari ta kasuwar Sharada tace matsalar tashin fashin kayan miya da ake fuskanta a wannan lokaci na da nasaba ne da...
Kungiyar Akantoci ta kasa ta ce, zata yi nazari akan ayyukan ta da nufin kawo gyara don kawo cigaba a kasar nan. Shugaban kungiyar na kasa...
Majalisar wakilai ta gayyaci shugaban kamfanin mai na kasa NNPC Malam Mele Kyari da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin Emefiele, da su gurfana gabanta don...
Majalisar dattijai ta aika da takardar tuhuma ga hukumar tattara haraji ta kasa FIRS, sakamakon zargin hukumar da kin sanya wasu kudade da ta karbo daga...