Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta samar da na’u’rorin zamani na musamman da za ta yi amfani da su wajen bayyana sakamakon zaben...
A makon da ya gabata ne mai taimakawa gwamnan Kano kan kafafan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ya fitar da wani bidiyo a shafinsa na Twitter,...
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan...
Gidauniyar tallafawa harkokin kidaya ta majalisar dinkin duniya tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin lafiya ta jami’ar garin Badin za su fara aikin yi...
Gwamnatin jihar Lagos ta bayar da umarnin bude makarantun Firamare da sakandare na gwamnati da kuma masu zaman kansu a ranar 21 ga watan nan da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin hanzarta bude makarantun kwalejojin fasaha guda shida a jihar domin bai wa daliban ajin karshe na sakandire damar rubuta...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ƙulla yarjejeniya da ƴan kasuwar Gwari ta kwanar Gafan dake ƙaramar hukumar Garin Malam a nan Kano. Hisbar ta ƙulla...
Ƙungiyar tabbatar da aminci da kyautata ayyuka a jihar Kano ta goyi bayan gwamnatin Kano a kan yunƙurin ta na samar da titin jirgin ƙasa. Bayanin...
Ministan kwadago da samar da aikinyi, Dr Chris Ngige ya ce, za su zauna yau Asabar da gamayyar kungiyoyin kwadago kan batun karin farashin kayayyaki sakamakon...
Hukumar kula da bangaren samar da wutar lantarki ta kasa NERC ta kara fayyace yadda farashin lantarki zai kasance. Hukumar ta NERC ta ce karin kudin...