An tashi baram-baram bayan da aka kwashe awa 8 ana tattaunawa da gwamnatin tarayya da kungiyar kwadago ta kasa biyo bayan rashin cimma matsaya. Wannan na...
Kwamishinan zabe na jihar Akwa Ibom Mr Mike Igini ya ce hukumar zabe ta tabbatar da zargin da ake yi wa wasu malaman jami’o’I 3 na...
Kwamitin karta-kwana da gwamnatin Kano ta kafa don yaki da miyagun kwayoyi ya kama tabar wiwi da ya kai nauyin kilogram hamsin da uku da digo...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun yi holen wasu mutane 15 da ake zargin su da cin zarafin wasu ‘yan mata kanana cikin su har...
Ana sanya ran Gwamnonin jihohin kasar nan 36 zasu tattauna da wakilan kwamitin koli kan tattalin arziki don lalubo hanyoyin magance matsalolin da jihohi ke fuskanta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na wata ganawa ta musamman da mambobin kwamitin shugaban kasa da ke bashi shawara kan harkokin tattalin arziki. Rahotanni sun ce...
Daga Zara’U Nasir
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare daliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar Corona musamman a yanzu da ake...
Kwamitin riko na kungiyar masu motocin sufuri na haya da daukan kaya ta kasa RETEAN/NURTW ya hori direbobi kan su ba wa gwamnati hadin Kai wajen...
Gwamnatin tarayya ta ayyana gobe Laraba sha shida ga watan Satumba a matsayin ranar yin katin shidar ‘yan kasa da nufin tallafawa ‘yan Najeriya su mallaki...