Zaurawa sun yi bore kan hana zancen dare a Kano Wasu tarin zaurawa da ‘yan mata mazauna unguwar Gayawa a karamar hokumar Ungogo sun yi bore...
‘Yan sanda a Kano sun fara bincike kan kone wani magidanci da iyalansa Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano CP. Ahmed iliyasu ya bada umarnin fara...
‘Yan sandan jihar Bauchi sun kashe wasu yan fashi a yayin da suke aikin sintiri a filin gidan mai dake jihar ta Bauchi . Kakain rundunar...
Wasu ‘yan bindiga sun sace tare da yin garkuwa da wani dan kasuwa Alhaji Tukur Sabaru a jihar Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewar, an sace Alhaji...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP da jam’iyyar PDP sun daukaka kara a kotun koli suna kalubalentar nasarar da...
Hadaddiyar kungiyar yan kasuwar arewacin Najeriya tace zuwan shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya saka suka kafa hadaddiyar kungiyar yan kasuwar domin magance matsalolin da...
Da safiyar yau Litinin ne gobarar ta tashi a shelkwatar bankin na Unity da ke jihar Lagos kamar yadda rahotonni suka bayyana . Sanarwar bada hakurin...
A yau ne babbar kotun tarayya dake zaman ta a Kano ta dage ci gaba da sauraran karar da ake tuhumar Malam Ibrahim Shekarau da wasu...
‘Yan sanda a kasar Indonesiya, sun ce, masu zanga-zanga a lardin Papua da ke kasar, sun lalata gine-gine da safiyar yau litinin. Zanga-zangar da aka fara...
Attorney Janar na kasa kuma Ministan shari’a Abubakar Malami da sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Muhammed Adamu da gwamnan babban bankin kasa CBN Godwin...