Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta bayyana cewa hukumar zabe ta jihar Kano KANSIEC da ta shirya zaben kananan hukumomi da aka gudanar...
Fitacciyar jarumar shirin fina-finan kannywood Hauwa Maina ta rasu a asibitin koyarwa na Aminu Kano a daren larabar da ta gabata. Marigayiya Hauwa Maina ta rasu...
Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce nan ba da dadewa ba kasar sa za ta turo da jiragen yakin nan da kasar nan ta saya...
Kasar Amurka ta yabawa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kan yakar ayyukan ta’addanci da take yi. Shugaban kasar na Amurka Donald trump ne ya bayyana hakan,...
A yau Litinin ake sa-ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a birnin Washington DC, bayan amsa gayyatar Trump din...
Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya ce rashin nasarar yi wa Sanata Dino Melaye kiranye ba zai taba gurgunta masa siyasa ba, in ji mai magana...
Rundunar yan sandan jihar Borno ta ce akalla mutane shida ne aka kashe a wani hari da mayakan Boko Haram suka kai a yankin Jidari Polio...
Majalisun dokokin kasar nan za su kafa kwamiti da zai binciki dalilin da ya sanya wasu tsageru suka yi kutse cikin zauran majalisar dattijai suka kuma...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga kasashen yankin Afrika da su yi amfani da muhimmancin da lambar katin shaidar dan kasa ke da shi...
Bankin duniya ya ce, al’ummar kasar nan da ke ayyukan kwadago a kasashen ketare sun aiko da kudade cikin kasar nan da suka kai dala biliyan...